0:00
Listen Barau Radio
🔊
Your browser does not support the audio element.
Skip to content
Saturday, January 17, 2026

DSP. Barau Jibril

Official Website of Deputy Senate President Barau Jibrin

  • Latest Project
  • News
  • Loan
  • History
  • Constituency Project
  • Empowerment
  • Motions
  • Scholarship
  • TikTokers For Barau

Qries

Category: Constituency Project

  • Home
  • Constituency Project
  • Constituency Project
  • History

Alhamdulillah Babbar Godiya Ga Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Barau I. Jibrin Maliya Muna Kusa da Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya Gwarzo Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Wannan Wakilcin Mai Kyau ne Gwabnan Kano Muke Maka Fata 2027 in Sha Allah

  • Muhammad Aliyu
  • May 22, 2025
  • 0

Recent Posts

  • A yau ne na jagoranci zaman majalisar ECOWAS a Abuja, inda aka gabatar da rahotannin kasashe uku tare da karbe su. Rahotannin kasar sun hada da na Guinea Bissau, Cape Verde, da Jamhuriyar Benin. Mambobin majalisar daga wadannan kasashe sun gabatar da rahotannin su, wadanda suka mayar da hankali kan tattalin arziki, tsaro, yanayi da kuma halin da kasashen ke ciki. Bayan gabatar da jawabai, ‘yan majalisar sun tattauna rahotanni tare da ba da shawarar hanyoyin da za a bi don samun haɗin kai da ci gaban yankinmu. Na yaba wa masu gabatar da shirye-shirye da dukkan ’yan majalisar wakilan jama’ar yankin bisa gaggarumin muhawarar da suka yi. Rahotanni guda uku da aka gabatar sun yi tsokaci sosai kan halin da ake ciki a wadannan kasashen yankin namu. Na lura cewa kalubalen rashin tsaro ba na musamman ga kowane yanki ba ne amma batu ne na duniya. Domin tunkarar ta’addanci gaba daya, dukkan kasashe na bukatar hada kai. Muna yakar ta gaba daya a Najeriya. Kuma da yardar Allah za mu yi nasara wajen magance wannan dodo da ake kira ta’addanci.
  • Shugaba Tinubu ya buƙaci majalisar wakilai ta amince da kasafin kuɗin jihar RiversƘarin bayani
  • Deputy Senate President Raises Alarm Over Health Dangers of Artificially Ripened Fruit
  • Alhamdulillah Babbar Godiya Ga Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Barau I. Jibrin Maliya Muna Kusa da Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya Gwarzo Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Wannan Wakilcin Mai Kyau ne Gwabnan Kano Muke Maka Fata 2027 in Sha Allah
  • Majalisar Dattawa za ta hanzarta amincewa da kudurin kafa Dokar Tsaron Daji — Sanata Barau

Recent Comments

  1. Today, during our plenary at the Senate, we debated various bills, - DSP. Barau Jibril on Dr. Barau I. Jibrin  CON CFR (born 19 June 1959) is a Nigerian politician who is the current deputy president of the Nigerian Senate since 2023. He is the senator representing Kano North since 2015.
  2. A WordPress Commenter on Hello world!

Archives

  • May 2025
  • March 2025
  • November 2024
  • October 2024

Categories

  • Constituency Project
  • History
  • Latest Project
  • Motions
  • News
  • Nigerian Senate
Copyright © 2026 DSP. Barau Jibril Theme: Terminal News By Adore Themes.